Tuesday, September 4, 2018

Fina-Finan Da Sukasa Akasanni A Duniya [ FATI WASHA ]


- Mun kara kawo maku tarihin wata babbar ‘Yar wasan fim din Hausa - Wannan ba kowa bace sai jarumar nan ta wasan kwaikwayo Washa Fatima Abdullahi Washa kamar yadda asalin sunan ta yake ba bakuwa bace a harkar fim din Hausa don kuwa ta fito a fina- finai da dama inda tayi fice Duniya ta san ta. Jama’a sun fi sanin ta da Washa ko kace Tara washa ko ma Fati Washa watau sunan Mahaifin ta ya bace. Kadan daga cikin fina-finan wannan Jaruma akwai Ya Allah da tayi a 2014, 'Yar Tasha a 2015 Washa ta fito a Ana Wata ga Wata a shekarar 2015.


EmoticonEmoticon